Sako daga s uziri na sidi Sako daga s uziri na sidi

 ASSALAMU ALAIKUM MASOYA ANNABI S A W DA IYALAN GIDANSA DAFARKO SUNANA S,UZIRI INAYIWA KOWA FATAN ALKHAIRI KUMA INAME JAJANTAMANA WANNAN ABU...

Read more »
11:45 PM

Yan sanda sun kama dangwalalliyar kuri’a a Kano By Yan sanda sun kama dangwalalliyar kuri’a a Kano By

By DailyNigerian Hausa February 14, 2019 Rundunar ‘yan sanda a cikin sabon gari (Kano) sun kama buhu goma sha bakwai(17) cike da ballo...

Read more »
1:31 AM

Rundunar 'yan sandan Najeriya ta ce ta kama 'yan kungiyar 'yan Uwa Musulmi 400 da ake zargi da tayar da yamutsi a Abuja, babban birnin kasar. Rundunar 'yan sandan Najeriya ta ce ta kama 'yan kungiyar 'yan Uwa Musulmi 400 da ake zargi da tayar da yamutsi a Abuja, babban birnin kasar.

Wata sanarwa da kakakin rundunar Mr Jomoh Moshood ya aike wa manema labarai ta kara da cewa an kama mutanen ne dauke da kwalabe 31 na bama-b...

Read more »
4:43 AM

Tsohon mataimakin gwamnan Kano Farfesa Hafiz Abubakar ya fice daga jam'iyyar PDP mai hamayya a jihar. Tsohon mataimakin gwamnan Kano Farfesa Hafiz Abubakar ya fice daga jam'iyyar PDP mai hamayya a jihar.

Farfesa Abubakar babban na hannun-daman tsohon gwamnan jihar Rabi'u Musa Kwankwaso ne. Wasu majiyoyi sun shaida wa BBC cewa ranar Lara...

Read more »
4:40 AM

Mabiya Shi'a a Najeriya sun bayyana cewa sakin El-Zakzaky da sauran 'yan kungiyar da ke hannun jami'an tsaro ne kawai zai sa su dena tattakin Mabiya Shi'a a Najeriya sun bayyana cewa sakin El-Zakzaky da sauran 'yan kungiyar da ke hannun jami'an tsaro ne kawai zai sa su dena tattakin

Wani shugban kungiyar, Abdullahi Muhammad ya ce harin da jami'an tsaro ke kai musu ba zai hana su cigaba ba - Ya ce muddin jami'an...

Read more »
2:17 AM

Shahararren jarumin Kannywood, Lawan Ahmad, bai gaza nuna farin cikin sa na cika shekaru goma da yin aure kuma dankon soyayar sa ga iyalen sa na cigaba da yin kamari. Shahararren jarumin Kannywood, Lawan Ahmad, bai gaza nuna farin cikin sa na cika shekaru goma da yin aure kuma dankon soyayar sa ga iyalen sa na cigaba da yin kamari.

Jarumin ya raya zagayowar wannan muhimmin ranar tare da wallafa wasu tayatattun hotuna na shi da iyalen sa a shafin sa na Instagram. An g...

Read more »
11:41 PM
 
 
gaskiya24 © 2013. All Rights Reserved. Share on Themes24x7. Powered by Blogger
Top

Powered by themekiller.com