Jarumin ya raya zagayowar wannan muhimmin ranar tare
da wallafa wasu tayatattun hotuna na shi da iyalen sa a
shafin sa na Instagram.
An gan inda jarumi ya haskaka tare da matar sa da yaransu
uku da suka samu albarkacin auren su.
Advertisement
Allah ya albarkaci auren su da yara uku, maza biyu Ahmad
Lawan Ahmad, Aliyu Lawan Ahmad da yar auta, Fatima
Lawan Ahmad.
Cikin sakon da ya fitar, jarumin ya nuna godiyar sa bisa
addu'o'i da fatan alheri da ya samu daga dinbim masoyan
sa da sauran abokan sana'ar sa.
Lawan Ahmad yana daya daga cikin tsofafin fitatun jarumai
dake raya masana'antar fina-finan hausa kai ga wannan
zamani.
Bayan fim, Lawan ya nuna sha'awar sa na shiga harkar
siyasa. Ya fito takarar majalisar jiha karkashin jam'iyar
APC na wakiltar karamar hukumar Danja dake jihar
Katsina. Sai dai bai samu nasarar zama gwanin jam'iyar
ba.
Home
»
Kannywood
» Shahararren jarumin Kannywood, Lawan Ahmad, bai gaza nuna farin cikin sa na cika shekaru goma da yin aure kuma dankon soyayar sa ga iyalen sa na cigaba da yin kamari.
Next
Newer Post
Previous
This is the last post.
Subscribe to:
Post Comments (Atom)

0 comments Blogger 0 Facebook
Post a Comment